Warning: include(): Filename cannot be empty in /home/content/00/11669200/html/naijatowncrier/wp-content/themes/rehub/header.php on line 92

Warning: include(): Failed opening '' for inclusion (include_path='.:/usr/local/php5_6/lib/php') in /home/content/00/11669200/html/naijatowncrier/wp-content/themes/rehub/header.php on line 92

BOKO HARAM: Sojin Najeriya Da Yan Ta’adda A Yakin Bindigogi, 30 Sun Mutu

Bayar da rahoton a Lahadi 18, ga watan Oktoba sojojin Najeriya sun kashe yan kungiyar Boko Haram sama da 30 a yakin bindigogi.

Yan kungiyar Boko Haram

Yan ta’addan Boko Haram

Jaridar Leadership ta ruwaito cewa sojojin Najeriya sun buga kungiyar yan ta’addan sosai da taimako yan banga a garin.

Wani hari kwanan nan na zo bayan hare-haren tayi ara a sashen karamar hukumar Madagali. Akan hare-haren, sojoji 3 sun rasu. Kuma an sace wani babban soja.

Amma yan gari sunce, yan ta’addan Boko Haram sunyi kamar yan banga a gari. Bayan haka sun kashe yan unguwar basu son komoi da sojoji.

Wani maishaidi yace:

“Yan ta’addan sunyi kamar yan banga a gari. Sun hana hanyoyin. Sunyi kamar suna duba motoci da mutane. Amma, sojojin basu san komoi har sun shiga tarkon yan ta’addan. Bayan haka, yan ta’addan sun kai hari sojojin. Sun kashe sojoji 3. Kuma sun sace guda daya cikin sojojin.”

Wani dan banga a gari wanda ya halarci a yakin yace:

“Bayan mun ji bayani game da ayyukan yan kungiyar Boko Haram, munyi tarko na su a safe Lahadi 18, ga watan Oktoba. Mun samu sakamako mai kyau akan kokarinmu. Kamar yadda mun ci nasara da kashe yan ta’addan sama da 30 bayan babban yakin bindigogi. Mun karbo makamai da yawa daga yan ta’addan. Acikin makamai mun karbo, akwai bindiga AK 47, bakuna da kibiyoyi da iri-irin bindigogi.

Post from Naij.com

We will be happy to hear your thoughts

Leave a reply

*