Warning: include(): Filename cannot be empty in /home/content/00/11669200/html/naijatowncrier/wp-content/themes/rehub/header.php on line 92

Warning: include(): Failed opening '' for inclusion (include_path='.:/usr/local/php5_6/lib/php') in /home/content/00/11669200/html/naijatowncrier/wp-content/themes/rehub/header.php on line 92

Yadda tsohon gwamna ya saci Naira Biliyan Daya

– Akwai wani mai shaidiya Manajin Darakta a Benue state Investment and Property Limited ta bayyana yadda wani tsohon gwamnan ya saci

– Ta bayyana wani tsohon Kwamishinan Kudi ya aika ta Akawuntoci 2 wanda ya tura ta Naira Biliyan Daya

– An wai Suswan da wani tsohon Kwamishinan Kudin shi wanda sun saci Naira Biliyan 3.1

gabriel suswan

Wani tsohon gwamnan jihar Benue mai suna Gabriel Suswam

Wani mai shaidiya ta bayyana a kotun yadda wani tsohon gwamnan jihar Benue mai suna Gabriel Suswam ya umurce data biyar Naira Biliyan Daya ga Kamfanin Elixir Securities Limited.

Inda an ka ji karar wani tsohon gwamnan jihar Benue a yau Litinin 15, ga watan Faburairu, mai shaidiya mai suna Bridget Sheidu ya gaya ma kotun wanda Suswam ya umurce data biyar kudin ga Kamfanin Elixir.

Sheidu da wani Manajin Darakta a Benue state Investment and Property Limited sunce wanda bayan tattaunawar da wani tsohon gwamnan da tsohon Kwamishinan Kudi mai suna Omodachi Okolobia yadda sun sata kudin jihar Benue da Akawuntoci.

Sheidu tace: “Gwamna Suswam ya gayyata ni zuwa gwamnatin jihar Benue da Okolobia na tattaunawa yadda sun sayar da dukiyar jihar Benue acikin Benue state Investment Limited. Wani tsohon gwamna Suswan ya umurce da mu sayar da dukiyar jihar bayan gamuwan mu da kuma wani tsohon Kwamishinan ya aika Akawuntoci guda 2.”

Kuma ya ba kotun wani wasika daga Kwamishin na harkokin Kasuwaci da Ciyaman Kwamishin na hana almudahana

Bayan Mai shari’a Ahmed Mohammed ya ji karar wani lauya mai tsaro mai suna Joseph Daudu akan takada da wani wasika ya kawo Kotu.Mai shari’a Mohammed ya dakatar da karar Suswam zuwa Talata 16, ga watan Faburairu.

Post from Naij.com

We will be happy to hear your thoughts

Leave a reply

*